Location:
Nigeria
Description:
RFI gidan rediyon Faransa ne da ke magana da harshen Faransanci da wasu harsuna 16*. (* Francés, Turanci, Cambodia, Saukake China, gargajiya China, Spain, Hausa, Mandenkan, Fulfulde, Fulani Swahili, Farisa, Portugal, Brazil, Romaniya, Rashanci, Ukrainian, Harshen Vietnam) Hedikwatar rediyon tana birnin Paris mai kwararrun ‘Yan Jarida da wakilai 400 a sassan duniya. RFI na gabatar da shirye-shirye masu kayatarwa tare da ilmantar da mutane game da sha’anin duniya. RFI na saduwa da masu saurare kusan miliyan 400 a mako ta sabbin hanyoyin sadarwa (Intanet da Salula da sauran hanyoyin sadarwa) kimanin Mutane miliyan 10 ke ziyartar RFI a wata.
Twitter:
@RFI_Ha
Language:
Hausa
Website:
https://www.rfi.fr/ha/
Stations
